Madina (IQNA) Da yammacin ranar Laraba 10 ga watan Nuwamba ne aka kawo karshen gasar kur'ani mai tsarki da hadisan manzon Allah na majalisar hadin gwiwa ta tekun Farisa a birnin Madina.
Lambar Labari: 3490086 Ranar Watsawa : 2023/11/03
Tehran (IQNA) Kira zuwa ga yin tunani yana daya daga cikin manya-manyan nasihohi a Musulunci kuma yana da kima da muhimmanci har Manzon Musulunci (SAW) ya ce: "Sa'a guda ta tunani ta fi daraja fiye da ibadar shekaru 60 ba tare da tunani ba".
Lambar Labari: 3487351 Ranar Watsawa : 2022/05/28